Thursday, June 1, 2017

OSINBAJO:Gaba 'Daya 'Yan Majalisar Nan Sun Raina 'Yan Najeriya.

OSINBAJO:Gaba 'Daya 'Yan Majalisar Nan Sun Raina 'Yan Najeriya.

PRESENTIONLOAD__
Mukaddashin shugaban Najeriya. Farfesa Yemi Osinbajo, ya ce.


Ba zan sanya hannu a kundin kasafin kudin shekara ta 2017, ba saboda ba karamar barna yan majalisar nan suka yi a kasafin ba.


Duk da cewa doka ta basu damar yin gyare gyare, a kasafin kudin amma sun wuce gona da iri sosai, kuma sun fifita kansu akan yan Najeriya.


Saboda sun raina talakawa, kuma ni ba-zan sanya hannu a dokar kasafin kudin ba, har sai na gama gyare shi.

0 comments:

Post a Comment