HADIZA GABON:
A rana irin ta yau ne 1 ga watan Yuni, aka haife ni, a yau ni jarumar Fina-finan Hausa, Hadiza Aliyu Gabon, ina murnar zagoyowar ranar haihuwata, kuma ina so masoyana su taya ni farin ciki da ganin wannan rana.
Kunji fa menene fatanku a kanta, mudai muna mata fatan alheri.
0 comments:
Post a Comment