Tuesday, January 9, 2018

Daliban Damagaran Sun Yi Barazanar Daukar Mataki


HOTUNA: Kungiyoyin Dalibai Daban Daban Sun Sami Halartar Zanga Zangar Mata Domin Bayyana Ra'ayoyinsu Kan Manufofin Gwamnatin Donald Trump

Dalibai a Jihar Damagaran da ke Jamhuriyar Nijar sun bukaci gwamnati ta gaggauta biyan kudin alawus-alawus dinsu ko su dauki matakin da suke jin ya dace.
Dalibai a jami'ar Damagaran ta jamhuriyar Nijar sun bukaci Gwamnati da ta gaggauta biyansu kudin alawus-alawus da suke bin bashi. Sun ce rashin biyansu wadannan kudaden ya jefasu cikin halin damuwa.
Daliban sunyi barazanar daukar matakin da suka ce suke ganin ya dace muddin gwamnatin bata cika alkawarin da tayi ba.
Malaman jami'ar ma suna wani yajin aikin na sai abinda hali yayi kafin su dawo bakin aikinsu na koyarwa..
Ga Tamar Abari da Karin bayani cikin rahoton da ke kasa cikin murya.

0 comments:

Post a Comment